Tuesday, January 29, 2019

A BAKIN AUREN KI


9/27/16, 7:56 PM - Messages you send to this chat and calls are now secured with end-to-end encryption. Tap for more info.
9/29/16, 8:34 AM - Queen Safiyyert馃憫: A BAK'IN AUREN KI...
漏Feenat Ja'afar.
1_Sauri take tamkar taci da k'a, kai daga ganinta
ka ga marar gaskiya, a d'ai d'ai layin da zai
sadata da gidanta ta t'saya tamkar munafuka ta
d'an leka, da sauri ta komar da kai tare da dafe
kirjinta mai barazanar fashe mata... "Na
shigesu.. Ja'afar? Ta fad'a tana mai sake
lekawa, sai karaf sukai ido hud'u dashi,tuni
buguwar zuciyar ta ya k'aru, bata ta6a ganin shi
a irin wannan yanayin ba.
"Mey yasa kika fita bayan yace ka'rki fita?...
Bak'in g'yalenta tasa tana t'sane gumin dake
t'sat'safo mata, cikin jihadi ta fito daga inda ta
boye harda d'aure fuskarta tamkar bata ganshi
ba.

DUNIYA CE COMPLETE


DUNIYA CE TAFI BAGARUWA IYA JIMA, Komai Nisan jefa kasa zai dawo, haka kuma komai tsawon dare gare zai waye, ramin karya kurarreni, kana taka Allah Na tasa, hakuri shine ribar zaman duniya, hassada ga mai rabo tak'i, karshen kiyayya soyayya, wanda karaina shi zai taimaki ka gaba, tsartsar addu'a maganin damuwa, sadaka bata sa rashi, Ana zatan wuta a mak'era sai gata masaka! Duk wanda yace tukunyan wani baze tafasa ba nashi ko zafi bazaiyiba, Komai dadewar Asiri watarana zai karye, indai k'ana addu'a nasara tana tare dakai...kubiyone cikin labarin FATIMA...DUNIYA CE... *1-5*
*NA NANA DISO*
Tsawar da mumy tayi shiya rikirketa tunanin ta! "Ke Fatima ina tunanin dake nake magana, " a
tsorace ta sauka kasa babu inda ta nufa Sai bangarin Yaya Arif sallama tayi ya amsa, da kyar ta'iya
hada ido dashi.
Cikin gadara da isa yaja wane guntun tsaki sannan yace lafiya? " fatima tace hajiya ce tace k'ak'aine
asubuti!. " malama fita in nagama abunda nakeyi zan fito.
Tafiya takiyi babu laka ajikin ta "Shamsiya taje tana ke fatima kizo inje Alhaji Kuma kiyi sauri bawai
kina tafiya Sai kace wata mumina ba.
Tana shiga ta tsugunna domin gaida alhaji, " Bama Sai kin gaida ne ba nagaya miki kifito da miji
nagaje Nabaki Nan da sati daya wallahi in baki fito dashi ba Sai Na hadaki da duk Wanda nayi niyya!
" hawaye ne yafara Bata fusarta da cutar daki damunta zataji ko kuma da matsalar gidanan? " au
kuka kikeyi kema shirya kuka ba yanzu ba? Suka saka dariya har mumy ai kam kuka ma Sai an
hadata da D'an baba Mai gadi, tashi kibane waje banza sha-sha-sha.
Da sauri ta karasa dakin ta zuciyar na k'una chan kuma Kuka tafarayi oh ni fatima wai indai babu ran
iyayenka babu abunda Baza ayi maka ba, wayyo ne bansan so waye iyaye ba bansan dadin su ba?
Tun shekaran jiya nake fama da ciwon hakuri Amma kullum Sai ace naji gurin Mai chemist, Duniya
kenan!!!

SENATOR'S SON



[12/6, 10:23 PM] Mss classic❣: . *Written by the*          °*°•°*Secretwriter*°•°*°
 
      πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡πŸŽ‡
πŸŽ†   *senator's son*πŸŽ†
     πŸŒ  ◯‍◯‍◯‍◯‍◯◯‍◯‍◯‍◯‍◯◯‍◯‍◯‍◯‍◯  🌠
         πŸŽ‡   ◯‍◯‍◯‍◯‍◯  πŸŽ‡
       •✨•✨•✨•

           *1 to 5*

 *KAMAL...*

Kwance yake kan resting chair dake by d swimming pool syd ya d'ora  hannunsa akarkashen k'ansa  staring at d cloudy sky ..iska ke kad'awa mae sanyi soosae hkn yasa flowers  n trees na kad'awa .

ko'ina tsit ....sanye da singlet black da black 3/4 wando  which makes his fair skin more alluring...kallo d'aya za'a mishi a San dan Hutu ne ..fari ne kmar balarabe with his oval face ..yana da  cute luscious red lips and sleepy seductive eyes, contact brown keda shi  ga thick eye lashes kmar wata mace ...
   
eye brow din shi kmar ya yi carving ,looking extra ordinary black ..his nose is soo pointed har a baki ,and gashin kanshi bak'i ne da ratsen golden brown aciki ,anyi curling d'inshi  sae uban shinning dayakeyi waye an zube bottle of oil akai


 ...gashin na da yawa sosoae hkn yasa curls d'in sunyi yawa...ga dimple kmar ansa nail da hammer anyi nailing cheeks dinshi,ko bae yi magana ba za ki gansu soosae... sae Sajen da ke gefen fuskar shi da ta sha gyran fuska wow mashaaAllah ...dirin shi kuma abar magana dan he has d best figure ever siriri ne kuma hakan bae yi Mae muni ba sbida yanada broad chest ...ga 6 packs dat can make girls drool... kae tsayawa bayannin kyanshi bata lokaci ne ...


ANYI WALKIYA


ANYI WALKIYA NA M. JABO & MAMAN
TWINS COMPLETE.
By Hauwa jabo 12:11 No comments
πŸ’«πŸ’«AN YI WALK'IYA 1-3πŸ’«πŸ’«
©Mrs Saif & Hauwa M. Jabo
®NHW
Da gudu take hawa kan matattakalar benen,
kamar zata fad'i, tana k'wala kiran "Mummy!
Mummy!!" da sauri Mumyn ta fito daga wani
d'aki, tana cewa"lafiya?? Arfat irin wannan kira
haka! sai ka ce wadda ta yi gamo?."
A jiyar zuciya ta sauke, tare da k'ank'ame
Mummy, sannan cikin shagwaba tace " Mummy
ba yaya Abeed ba ne ya biyo ni, wai sai ya
dakeni," "Duka! Ai ko ruwan sama bazai dakar
min ke ba bare shi, wai ma to me kika masa da
zai dake kin?"
Arfat na shirin magana ya k'araso gurin yana
fadin"Yauwa Mum mik'o min ita, Allah yarinyar
nan yau sai na 6a66allata a gidannan, don
akanki zan huce haushi ". Ya k'arashe maganar
yana k'ok'arin janyota daga jikin Mum.
Mummy tace"Nak'i na mik'o ta, kaji yaro, amma
bakada ma kunya, ai ko mutuwa na kunyar idon
mahaifi, yarinya har bayan mamanta ta b'uya
kana a mik'ota, sai kace wata y'arka, wai kai
me yake damunka ne Abeed?
Mai ya faru kake neman 6a66alamin yarinya
haka,?" Abeed yace "Mum yarinyar nan tana
zubar min da class Wallahi,ke kuma kina wani
kakkare mata," ya fad'a yana wani yarfee
hannuwa, yana juya jikinsa irin dai yanda
hadaddun guyz sukeyi d'innan "Mum wata
nataciyyar yarinya ce ta lik'a min, ita kuma ta
wani mak'alemun, kamar mayya haka take, Allah
Mum tafi gum mannewa, kuma duk adalilin
Arfat" ya fada yana nunata da yatsa yana
hararanta, "don k'awarta ce, ita ta ba ta
numberta, kuma ko Mum? Ba irin wulak'ancin da
ban mata ba, amma ta k'i daina kirana dan naci
irin nata"

AUREN DOLE


Compiled by Princess Aysha Muhammad (Humaira)
😰😰😰😰😰😰
      AUREN DOLE
😰😰😰😰😰😰

Story nd written by mufeeda Muazu

bismillahir rahamani raheem

   Page 1 - 5


Kwance take a daki sai kuka take bata mai lallashinta tashi tayi ta dauko wayarta daga chargi tayi dialing number hello Aunty kinji abinda alhaji yace wai Dalhat xai aura mun kuma ni wlh bana sonsa hajiya dasu yaya duk sun goyi da bayansa


  Don Allah kixo kiyi masa magana ko Allah yasa yaji maganarki ki taimakeni ki taimaki rayuwata na fashe da kuka daga can bangaren tace kiyi hakuri hudah ina nan xuwa insha Allah amma kin san alhaji magana daya yakeyi but i will try my best ke kuma ki cigaba da addua to aunty nagode katse wayar nayi


  komawa nayi na kwanta na cigaba da kukana da dai naga kuka baxai fissheni ba na tashi na dauro alola naxo na tada sallah nai addua sosai sai wajen asuba bacci mai nauyi ya daukeni


  Sai wajen karfe shidda da rabi na tashi na makara gashi gashi munada lectures karfe takwas idona duk sun kumbura wanka naje nayi tare da alola sallah nayi sannan na dauko wani atamfa green da orange nasa ba wani kwalliya nayi sosai ba


  Falo nafito ban tarar da kowa ba kamar yadda na saba tare muke break duka harda su hajiya sannan masu xuwa makaranta su tafi masu xuwa wurin aiki su tafi yau na makara ba wanda yaxo ya kirani karasawa dining nayi tea rabin kofi na hada na kasa cin komai shima tea din da kyar na iya shanyewa nafi 15mins ina xaune ina tunani dafani da akayi shiyasa nayi firgigit dago Kaina nayi naga Ashe Jidda ce nace wai har kin shirya tace lallai nema hudah wai make damunki ne  gashi idonki duk a kumbure alamar kinyi kuka kin gaji uhm abinda na iya cewa kije ki gaida hajia kixo mutafi kin cikani da tambaya kamar wata yar jarida


Monday, January 28, 2019

HAWAYEN ANISAH COMPLETE


Written by
seemaluv
Page (1_5)
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM.
ANISAH yarinyace kyakkyawa wacce kowane da namiji ya jinjinawa kyanta, bugu da kari har mata baso sukeyi su hada kai da ANISAH ba. ANISAH ta tashi ne cikin gata cikin kudi, kasancewar ta yar babban gida. Mahaifin ANISAH Alhj_Murtala_Bature babban mutum ne a garin gombe' Asalinsu yan Maiduguri ne zama yakawo su Gombe, Mahaifiyar ANISAH Hajia Suhailat ta dade da rasuwa tun wajen haihuwar ANISAH Allah yayi mata cikawa. Hakan yasa Alhaji Murtala daukar alwashin ba zai sakeyin wani aure ba shi zai kula da little ANISAN shi, yan aiki babu wacce bai kawo ba saboda kula da ANISAH kasancewar shi yana tafiya office bashida enough time.
A yanzu haka dai ANISA tanada shekaru goma Sha bakwai(17) kuma tana a final year a makaranta her hobby is to become a Nurse kuma Alhamdulillah mafarkinta ya kusa kasan cewa gaskiya tareda gudun mawar da mahaifinta yake bata.
Kwance take kan gadonta faffada tana bacci jitayi anai mata waiwayi a kafanta, cikin yanayi na bacci ta bude idonta a hankali Nanny Marwa tagani zaune a bakin gado ta zuro mata ido,
"Haba Nanny ina cikin bacci na kinzo kin tasheni miye haka. Cikin shagwaba ANISA ta karashe maganar ta,
"To ke inbanda abunki makarantar fa, kuma inajin alarm dinki yanata kara tun 6:30 amma kika ki tashi.

A BAKIN AUREN KI

9/27/16, 7:56 PM - Messages you send to this chat and calls are now secured with end-to-end encryption. Tap for more info. 9/29/16, 8:34...